Skip to content

Bangaran gidan iyayyan Zahra kowa ransu ba daɗi tun da abin ya faru, irin su Mahaifiyar Munir har magana ta dinga ya dawa da Momi duk ta share , dan a ganinta ko ma mene Zahra ce ta janyo musu, a unguwama magana bata ɓuya ba.

Sai da fita ta gagari duk wani ahalin Baffa domin har nuna su ake .

Da wannan baƙin cikin Zahra tasha zagi ba adadi kuma babu wanda yayi tunanin inda take har wajan wata ɗaya kenan.

Mahmud an ɗaura auransa da Suhaila amma har yanzu ya kasa cewa uffan akan abinda ya gani tsakanin Zahra da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.