Skip to content

"Bana buk'atar fita da kowanne jami'in tsoro, da Allah ku matsa ku bani waje na wuce"

Wani daga cikin jami'an tsoron ne ya d'an duk'a har k'asa yana cewa.

"Please Ranki ya dad'e Amal mai gida ne ya hana duk d'ayanku da zai fita, a tabbatar an basa wani jami'an tsoro koda mutum d'aya ne ya fita dashi, kiyi hakuri ga Anjali kuje tare please kar muyi laifi wajan mai girma Gwamna".

Wani tsaki taja tana duban Anjali dake gefenta, sanye take da kayan jami'an tsoro itama, dama kuma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.