Skip to content

"Why Amal zaki je tsakiyar titi ki fito kina ma mutane tsawa?. Ki duba video yadda y'an adawa ke yad'ashi suna magana marar dad'i akai na da iyali why mi yasa?".

Fad'in Abbie dake tsaye yana nuna ma Amal wayar dake hannunsa ransa a b'ace yake maganar.

Amal kuwa dake tsaye shagwab'e fuska tayi tsabar ta saba masa sangarta ta ce.

"Sorry Abbie wallahi banyi hakan dan b'ata siyasarka ba, kasan talakawa ba abunda suka iya sai shige ma masu kud'i, kawai fa Abbie muna tafiya tsakiyar titi wata banzar Mata ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.