Skip to content

Gabatarwa

Wannan Labarin kagagge ne da babu duban yadda wani yake rayuwarshi aka tsara shi, amma wanda yaji kamar dashi ake to ba na yi dan tozartashi ba, kuma ni bansan dashi ba.

Cikin wata babbar makaranta ce ta kud'i da ke cike da kayan wasanni na yara kala-kala , wannan makarantar ba kowacce makaranta ba ce face . DR DD SECONDARY SCHOOL. Uncle Yahaya ne zaune a cikin staff na malamai yana making d'in wasu littattafan d'alubai. Wayarshi ce ta fara ringin , kawai yana kallon wayar ya ga Harun ne ke kira murmushi ya yi yana cewa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.