Tunatarwa
Ƙagaggen labarine kuma gajere mai nu ni da illar boye babban laifi kamar fyaɗe, ya kuma nuna nasarar da ake samu idon har an tona asirin wanda yayi da fa'idar hakan gudun kar abin ya sake faruwa akan wasu, har wayau labarine da yake da ban tausai da taɓa zuciyar mai karatu. HAƙƘINA mallakar ABDULHAKIM UMAR Ɗan BUGAJE ne wato Abdul Ventures, don haka duk abinda labarin ya kunsa haƙƙine a guji satar fasaha babban laifine
Godiya
Ina godiya ga Allah da yake shigeman a gaba. . .