Mudi ya dage yana ta yiman fidima har aka fara zancen aure, sai dai ana fara bincike aka gano aibunsa da ya ɓoye wa gareni don kuwa ɗan shaye shaye ne kuma bai da sana 'ar da ta huce sata.
Daga haka muka rabu ba don ranna ya so ba, tunda hakan ta faru mudi ya gwafa mana irin halin sa a fili domin cewa yayi duk abinda nasan ya sai mani tun farkon haɗuwarmu har zuwa yau sai na biya shi, wasu ansamu an biya wasu kuma mun manta da su kuma ko da muna sane to bamu. . .