Skip to content

KADUNA STATE

Hankalin Namsiyya ya tafi akan tsuntsayen dake ta wasa da ƴan uwansu, a zahiri kenan, amma a baɗini hankalin ta yana kan tunanin abinda zataima Areeyan ta wuce don middin bata ɓata ransaba to yau bazata iya bacci ba, dafa kafaɗarta Sholy tayi kafin tace “ bafa don kallon tsuntsaye na kawoki nan ba nazo ne kawai don mu tattauna matsala mu , yanzu mi kika yanke akan marin da Areeyan yayi maki ya mari banza ko zaki ɗau fansa? " takai ƙarshen maganar tana nuna alamar tanbaya a fuskar ta

" Rama cuta ga macuci ai farillah ina nan ina tunanin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.