Skip to content

Dam!! Dam!! Haka gaban Areeyan ya yanke ya faɗi tsoro ya kamashi ganin mahaifinsa awajen kuma fuskarsa ɗauke da ɓacin rai.

“Areeyan dama irin abinda kake aikatawa agidan naka kenan sawa akawomaka mata kai masu fyaɗe ko kasa wasu marasa imani su keta masu haddi kana kallo, amma ka bani mamaki Areeyan bacci nazo kuma naji komai da bazan taɓa yardaba,, ina ka baro karatun da kai, ina ka ajiye addinin ka, ina ka ɓoye tarbiyyar da nai maka, me ribarka acikin aikata zina, bayan kana da gata kasan da cewa idon mace hudu kai niyyar aura a rana ɗaya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.