Skip to content

Banɗaki ya shiga ya rage kaya ya sakarma kansa shawa, sai da yayi kusan mintina ishirin kafin ya fito ɗaure da tawul ya saka jallabiya ya hau gadonsa ya kwanta, domin babu abinda ya ke da buƙata a yanzu kamar yagansa yana hurawa, kwanciyar sa ke da wuya Tunaninta yayi masa sallama a zuciya komai nata biresa yake yana mata wani irin sone da zai kira hakan da masifar so, don ya huce yace masa ma haukacin so, sone yake mata irin son da kowacce gangar jiki takema ranta, sone irin wanda kowanne ɗan Adam yakema Aljanna, sone irin wanda. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.