Skip to content

KATSINA STATE

Shagari Low-cous

Ahanah zaune asaman ɗaya daga cikin kujerun dake zagaye da falon su tana bama yaronta Ayaba da lemu, sai da yaci ya ishesa kafin yace

“Mama na ƙoshi ”.

Ajiye tiran kayan marmarin tai asaman teburin dake gaban kujerar ta ɗau wayar ta tafara cheeting da Aminanta suka fara tattaunawa akan fatin da zasuyi da anjima a babban hall na hill side royal suite da suka kama don gudanar da Dinnar ɗin bikin wanda jibi za'a ɗaura aure, wasu photos ne suka fara tururuwar shigowa cikin wayar masu yawan bala'i , cikin wani irin yanayi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.