Skip to content

“Wane shegen ne ya baki kaza, bin mazan waje da auranki ahana a gidana ”.sai ya ɗaukeni da Wani gigitaccen mari kafin nai Wani yunƙuri ya ƙaramani.

Tsoro firgici da mamaki suka Sani nafara ja da baya don na firgita da ganin yanayinsa amma tuno irin daular da zanshiga yasa Na Dake nace“ Na sandai kaji abinda nace tunda Kai ba kurma bane don haka kabani takaddata nai gaba ba fushinka nake son gani ba kuma ba hargowa na ke son jiba .........”

Wata irin shaƙa yayiman wacce tasa sauran maganata maƙalewa amaƙoshina Na Fara kakarin wahala idanuna sukayo walwaje.

“idon. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.