Skip to content

To me zai hana na baki tunda kun saba ai shine irin abincin da naga yaran gidanku suna faɗa akansa da alama dai yana da daɗi don haka a bi sannu kar a cije leɓe kinsan tasshin gidan masu kuɗi ba ɗaya yake da nakuba don ko gishiri babu sai magi ”.

Wani kallo taimata mai nuna baƙin ciki sai ta kuma kauda kai gefe

“Ki riƙe sosai dai kar ya zube don da kin zubar dashi to zan kira malam Garba maƙeri ya zo ya kwashe tunda shima mabuƙacine ”.

Ji kake kif Namsiyya ta kifama lateefah filat ɗin garin kwakin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.