Skip to content

ABUJA NIGERIA

JABI

Tunda Muheebbaht ta bar gidansu Tahteef ya fito a guje yana nemanta amma bai gantaba har waje ya fito amma ko mai kama da ita bai ganiba, ( oh short ) ya furta yana kaima iccen lemun da yake ƙofar gidan bugu da ƙarfi kafin ya koma cikin gidan a ruɗe ko takalma babu a ƙafafunsa ya nuna mahaifin sa da yatsansa manuniya yace “ kagani ko Dady kaine silar duk abunda ya faru ta tafi ta barni, idon har wani abu ya sameta ba zan yafemaka ba, ”.

Yana kaiwa nan a maganar sa ya fice daga gidan baki ɗaya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.