Skip to content

“Ke tsohuwar guzuma ba maraba da marhabun suka kawoni ba, gargaɗi da jankunne ne suka kawoni nazo na gayamaki ɗanki Abbas ya rabu da ƴata ya gaggauta bata takardar saki tun kafin na makasa kotu, ki kirashi ki gaya masa ya saki Ahanah tunda ba tare aka haifosuba inko ba haka ba to kotuce zata rabamu da shi wallahi. ”

“inna lillahi wa inna ilaihir raju'un Subhanalla hajiya shamsiyya kinsan abinda kike faɗa taya zakizoman da wannan baƙin albushir, me yay zafi haka, komai Abbas yayi ai baikamata kice ya saki Ahanah ba sulhu ya kamata ayi tunda dama ai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.