Skip to content

GWARINFA, ABUJA NIGERIA 

Da misalin ƙarfe sha ɗaya na dare Alhaji Aliyu muhammad ne zaune a cikin motar sa yana zaune ne a gidan baya inda Direba ke tuƙasa, ya sawone daga wata ƙaramar Asibitine dake can cikin GwaGwalada, Asibitin ta talakawace hakan yasa ya kai masu ziyara don taimakon mutane dake jinya da kuɗin aiki wasu kuma na magani, kowa dai da irin taimakon da yake masa suna dai dai da titin ( gidab zoo.) . Zasu shiga cikin gari sai ga wata ƙatuwar mota ta ɗibar yashi ta danno kai aguje duk yadda direban yaso ya kauce masu amma abin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.