Skip to content

Cikin dariya na ce" a'a ba na yi"

"Amma kin yi kyau ai, bari in zo in biya kudin kwalliya"

"Ai ban yi kwalliyar ba ma, bare ka biya kudinta"

"Guduna fa kike yi Khadija" cikin alamun mamaki ya yi maganar

"Ba dole ba"

Duk muka yi dariya, lokaci daya kuma Ina ajiye mishi abincin da na zuba a gaban shi.

Sai da ya fara ci sannan ya ce "Rahma fa za ta kawo miki kayanki ne, saboda wadanda suka sayi gidan suna son shiga"

Shiru na yi, yayin da fuskata ta canja alamun rashin jin dadi. Kila ya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.