Kai na jinjina alamar gamsuwa kafin na ce "Tunani mai kyau, hakan ya fi, Allah Ya nuna mana lokacin"
"Amin" ya amsa hade da janyo ni jikinshi sosai ya ce "Sosai fa na yi kewarki, ina jin kamar a koma second round"
Da sauri na janye jikina, ina fadin" matsa don Allah "
Dariya ya yi mai sauti hade da maido ni jikinsa ya ce" Khadija idan zan yi aure ya za ki yi? "
Na tabbata ya ji yadda zuciyata ta buga, ba iya zuciyata ba, har numfashina sai da ya yi season for some seconds Kafin ya dawo daidai. Na. . .