Skip to content

Kawai sai dai inuwar mutum ya gani har ya tsorata kafin ta dawo Kan doka da Oda ya Gane Wanda ke Kan shi har Yana kokarin Zama Akan kujera tree seater.

"Me yasa zaka shigo min babu sallama Haka Mai Kano? Ya fada da akwai Alamar Rudewa.

"Nayi sallama Kaine dai baka ji ba.

"Da kata da izinin wa ka shigo Nan? Ya dubeshi Yana mishi kallon tsakiyar ido"Don Zan shigo gidan Nan sai na nemi izini Baba? Ca nake Nan din gidan mu ne kamar yadda nake kallon ka a matsayin uba.

Lallai wannan yaron ya fini iskanci. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.