Skip to content

A guje ya baro gidan lauje ko bankwana basuyi ba. Tafe yake Yana tunanin abinda ya haddasa mishi wuta a gida. Ba komai yakeji ba irin Halima dake cikin gidan tana baccin da ake sakar Mata.

Zaruruwan suka hade mishi suka kulle mishi fiye da Rikicewar sarka ta yadda har ciki ya bayyana ga Halima ba tare da ya ankare cewa ba a son ya hada jini da iyalan mu azu ba sai yanzu d Zubaina ta sanar dashi.

Aguje Yake gudu da son ya isa gidan fatan shi dai yayi ido Hudu da Halima a cikin gidan . Ba damuwar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.