Skip to content

Ya Mike tsaye Yana sauraren abinda lauje ke sanar dashi cikin Rikita da hadewar lissafi.

"Kai lauje Wai gidan uwar wa Zan Nemo matar Nan? Yanzu Haka cikin binciken yadda Zan Nemo ta nake.

"Kazo dai muji yadda Za ayi cewar lauje ya katse wayar ya bar Alh Aminu da bin wayar da kallo kafin ya tashi ya fice zuwa gidan lauje

Safina ta shigo gidan cikin wanka na neman magana Diya ce ga maimuna wadda kanwa ce ga haj wasila Kuma aduk Duniya Babu abinda safina ke kauna irin muhsin yanzu ma tazo ne don yi mishi barka da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.