Skip to content

Anty maimuna ta kulle wani Abu ta jefa cikin Rijiya tana fadawa Safina yadda Za ayi.

"Ai indai Yaya wasila itace Nima nice tunda abun babu mutunci zata ga abinda zai faru.

"Wallahi mama in na Auri muhsin sai matar Nan ta Gane da goshi ake salla ko an Sha giya Wallahi tunda dama tuni na gano itace ke min zagon kasa.

"Uhum Sha kurumin ki Safina ai Ni kaina nayiwa Yaya wasila mugun tanadi muddin Auren ku ya tabbata.

"To Mami ta Yaya zamu Gane aikin mutumin Nan yayi?.

"Ai sunan muhsin da kika Kira kafin na jefa layar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.