Skip to content

Kwana biyu rak sai ga sammaci ya sameshi wai ana karar shi. Ya karbi takardar sammacin yana duba daga wace kotu ta fito? Ya kalli masinjan ya kuma kalli Bello yana murmushi.

"Kuje abin ku zanyi waya don ba zan samu halarta kotun ba saboda ina da tafiya a Ranar. Ya fito da kudi Yana basu a matsayin suyi kudin komawa.

Suna tafiya ya kira babban Alkalin chiff Jorge Bala Idris yake fada mishi an turo mishi da wata takardar sammaci daga wata kotu dake da mazauni a sabon titin filin jirgi yana so yasa a kori Shari ar .

Ranar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.