Skip to content

Ya shigo gidan inda ya hango Husna da muhsin har ma da abokanshi mukhtar suna fira suna Dariya. Shigowar shi yasa duk suka nutsu musamman muhsin da ya Rasa gano dalilin da iyayen shi ke neman saka shamaki tsakanin shi da Husna don Bai hasaso komai ba

Mukhtar ya taso da sauri yana yiwa Alh Aminu sannu da Zuwa har suka gaisa inda Husna tayi maza ta wuce ciki bayan tace "Daddy sannu da dawowa

Ya bita da kallo lokacin da take shigewa inda ya dubi muhsin da mukhtar dake Duke gaban shi ya mikawa mukhtar tarin I V dain. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.