Skip to content

Cikin mutuntawa haj ta karbeshi suka gaisa tana ta dire mishi Ruwa da lemu har ma da tarin soyayyen Naman Rago na layya Domin kuwa Raguna biyu ya aikowa hajiyar ta na ta zuba godiya da shi Albarka.

Shi da kanshi yaji nauyin maganar da yazo da ita ta neman Auren Husna Amma da Yake yaci ya gyargyare sai ya girgije ya sunnar da Kai kasa inda har hajiyar ta Gane akwai magana a Bakin shi ta Kuma tambaye shi

"Yayane Aminu ko akwai wani Abu? Ya Kuma Rusunawa Yana kalailaice murya shi a Dole ladabi "Wato haj wata magana. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.