Skip to content

Fitar shi gidan kai tsaye yanufi hanyar fita wajen gari . Tafiya Mai nisa kafin ya iso kofar wani gida Wanda Yake shi Daya kwal acikin dajin sai dai tafiya kadan zakayi zaka taras da wani karamin kauye Mai suna Taka Tsaba. Ya faka motar ya fito ya shuga gidan mai dakuna rututu. Amma Kuma gidan yafi kama da kufai don mafi yawan dakunan gidan kofofin su zubo wasu kuma tagogin sun rufzo, filin tsakar gidan kuwa babu komai fetal Yake sai wata tsohuwar Rijiya. Kai tsaye ya nufi wani daki wanda ke sake da labule ya danna kanshi babu ko. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.