Skip to content

"Shine kika tsaya kina kuka shabe shabe har da Hawaye haka?

"In ban yi kuka ba me zanyi saboda Allah ko bakiji nace Miki shegiyar matar can tayi wa mijina Aure da wannan yarinyar Mai Kama da agola ba?. Har zuwa yanzu fa mama muhsin Bai karbe Ni a matsayin matar Auren shi ba Ina ma na ganshi Yana can hankalin shi na wurin Husna kuma Babu Wanda ya sanar Dani zaiyi Aure sai a Bakin Amal nakeji.

Anty maimuna ta Rike kugunta tana cizar leben ta cikin takaici kafin ta cewa Safina, "Bari naje wurin wasila naji Ashe har. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.