Husna da ke sakar zuci Akan ta gudu kawai don yadda taga Daddyn Yana Mata wani kallo ta kasan Ido ya tabbatar Mata da komai zai iya faruwa sai kawai ta ci gaba da karade dakin da ido da fatan taga ta hanyar da zata keta ta fice don ya saka key ya Rufe ta ne kafin ya fita zuwa mota
Tayiwa silin din dakin tsai da ido tana tunanin keta shi ta fice taji ya Sanya key din Yana budewa
Ya karaso Yana Zama kusa da ita har Yana gugar jikin ta abinda ya Kara koma Ran ta
Ya. . .