Skip to content

Kuka take rerawa cikin Alhini da jimami da tausayin kai musamman wannan rayuwa da mutanen cikin ta basu faye yiwa kawunan su adalci ba bare su yiwa wani. Lallai mutuwa itace takobin dake datse igiyar Jin dadi ko akasinta. Mai maida Mata zaurawa Mai maida yaro maraya. Duka daya mutuwa ke yiwa tambarin dake watsuwa.

Yaran suka taso makaranta suka iske mahaifiyar su ta tusa gawar uban su tana kuka suma sai suka dauka gida ya tabbata na mutuwa.

Kan kace kwabo gida yayi dankam da mutane. Tuni aka sanar da masu hakki wato dangin Mu'azu tuni Kuma aka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.