Skip to content

"Sannu uban marasa mutunci halan baka San Safina na kwance agadon Asibiti ba ko? Ka dirka Mata ciki saboda Kaine uban marasa mutunci ka barta da jangwangwama kana nufin nine Zan siya Mata magani da kudin da likitan yayi change Koko Yaya kake nufi? . Muhsin yaji maganar Anty maimuna wani gingirim Wai Safina da ciki ? To cikin wa?

"Kana jina don tsohon wulakanci kayi min banza muhsin? Wato na Zama wata karya da ka ke Bari na ina ta haushi Ni kadai? To yanzu kuwa Zan iske maimuna Wallahi in yaso mu tarwatse Ni da ita tunda abun har ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.