Skip to content

Hajiya Wasila ta kamo Anty maimuna dake ta watsi da kayan gidan Wai aljanu alhalin kunya ce kawai tasa ta hawan borin ba wasu aljanu.

"Maimuna ba wannan ne abinyi ba asan yadda Za ayi da mutumin da yayiwa Safina wannan Aikin shine abinyi ba tashin aljanun karya ba abinda ya faru a baya ya wuce gaba ya kamata mu duba da neman hanyar gyara. Safina ya ta ce in kina zaton Zan tona Asirin ta to Zan tonawa Amal mu Kori shaidanin da ya SHIGA tsakanin mu kawai ba gaba da adawa ba.

Sai ga Anty maimuna ta dawo. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.