Skip to content

Abba sai a san nan yasamu damar Magana yace" Haidar ka girma sosai ya matar taka?" Yana shafa kansa .

Ya dago yayi murmushi yace" Abba ashe kana nan nayi kewarka sosai na shiga mariaci sosai, shigowar Ikram ne ya dawo min da farin ciki cikin rayuwata " .

Yace kayi hakuri Haidar kullum da tunaninka nake kwana dole zaka shiga damuwa musaman da nasan na barka cikin mugayan 'yan uwana" .

Nan kowa ya fita ya barsu suka taba hirar yaushe gamo bayan anyi azahar suka dawo a ka sake sabon zama .

Alhaji Bashir ne yace" Haidar dafatan kuna zaune lafiya da Ikram. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.