Rayuwar su Ikram a cikin daular da suka fara samu bata rage biyayya ko wani abun alkhairi da takewa Haidar ba .
Domin ko karatu bai shiga tsakaninta da Haidar, dan haka wani zubin in tasan tana da karatun da zata duba a makaranta take tsayawa tayi saboda daga zarar ta shigo gida lokacin mijinta ne da ita.
Kuma shima soyayya da tsantsar kulawa yake bata dan bai manta alkhairanta ba lokacin baya ba.
Haka suka cigaba da rayuwar su cikin jin dadi da kwanciyar hankali.
Yau suka tashi weekend ce bai fita ba itama kuma tana gida tace "Yaya kaga. . .