Skip to content

Hajiya tace " sadaka ka bada ita da gaske ?" .

Yace "kawai dai Hajiya na tambayi mai bukatar aure kuma akayi dace , Lokacin ina cikin bacin ran duk sa'aninta sun fita ga maganganun da Atika da farfadamin wanda suka kasa batuwa daga zuciyata, kawai na yanke hukunci kuma ba mutumin banza na aura mata ba hajiya" .

Hajiya tace "kaban mamaki halinka nasan karatun har yakai wannan masifar boko ta rabaka da ɗan da ka Haifa amma ala wadaran wannan bokon wallahi".

Ta fashe da kuka ta juyo ta ce" ke kuma Aisha kika zauna da mutum irinsa? Ko da yake duk. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.