Skip to content

Sosai Momi dasu Abdul hankalin su yayo kan Daddy da basu kula dashi ba sai da aka ɗauke shirin .

Kuka yake sosai Momi ta dafa shi tana nasa magana.

Amma Sai ya mike yayi sama yana kulle kofa da alama baya bukatar kowa dan haka Momi ta zauna da tayi niyyar binsa .

Najiwa sosai taji ta muzanta kunya ta rufeta a zuciyar tace "daman bawar da ubangiji yayima Yaya Ikram kenan?".

Kukan takaicin baya na zubo mata ita ma .

Gidan Gwaggo , Kawu Bala yace "wai wannan yarinyar wana mahaifin Haidar take nufi ?" .

Baba Sani yace" karshanta wannan Alh. Abban take. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.