Skip to content

Babu yadda ta iya ta shiga ciki ta zauna kusa da bakin gadon da yake kwance tana kallonsa shima kuma ita yake kalo tace "Yaya wai ana kiran " yace "su waye" tace " wai 'yan sanda ne" a rude mike yace " 'yan sanda kuma? "Tace "eh ka taso sunce zasu shigo in kaki fitowa ba" ba shiri ya mike ya zura rigarsa yace "miko min a gwgona "ta biyo shi dashi kafin su fita har sun shigo yace "yallabai ina da mata fa gani nan yanzu zan fito kumama laifin me nayi " dan sandan yace "muje zakaji " ba shiri ikram ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.