Skip to content

Ajiyar zuciya tayi tana zubar da hawayan da suka taru a idon ta .

Yace "filin har yanzu yana nan Ikram bana san su san dashi domin baza su kyalle min shi ba " tace "kayi hakuri mijina hakika Allah ne ya hada mu domin mu sharewa juna hawaye , mu daure mu rufawa junan mu asiri, daga bangare na bazan taba musgunama ba, zan za me mai biyayya ga dukanin umarnin ka , labarinka daka ban ya shiga jikina sosai na tausayama kuma naji wani sabon sanka ya kara ninkuwa a zuciyata kayi hakuri komai zai wuce".

Ya dago yace"Ikram ina sanki. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.