Skip to content

Haka ta bada kudin ya auno mata shinkafa da taliya rabi macaroni rabi da maggi da mai sai gawayi san nan tace "in ya dawo yazo ya ciko mata gas din ta ".

Duk dai ta rarage kudin sauran basu fi kadan ba, tayi godiya ga Allah domin ta samu mafakar rufawa kanta asiri.

A ranar kuma Haidar ya turo mata da kudi dan yasan kayan gidan zasuyi kasa.

Take fada masa ta dan siya da kudin takalmin da tayi .

Yayi mata fada mai yasa bata fada masa tace "saboda nasan a nan din ba sana'a kake ba Yaya kuma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.