Skip to content

Haka sukai ta farin ciki tace" bari na duba abincin mu Yaya" yace "tom" .

Haka suka gama hirar bayan ta sauke girkin san nan sukaje suka kwanta .

Ƙarfe uku da rabi suka tashi sahur har zata kwanta yace" Ikram yakamata murya daran watan nan mai albarka kinga muna da tarin bukatu a wajan Allah ya kamata mu dage".

Tace "gaskiya ne Yaya Allah ya shiga lamarin mu " yace "amin" .

Haka suka cigaba da zama yaja su sallah har aka kira asubah san nan ya barta ya tafi masallaci ita kuma tayi ta- ta ita kadai tana idarwa ta wanke kwanikan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.