Skip to content

Aisha POV.Cikin shigar riga da skit na atamafa super ta shirya me launin ja da adon blue, kalloh daya zakai -wa atamfar ka gano irin tsananin tsadarta, jace atamfar mai mai manyan patan wanda aka musu ado da launi blue, hannunta rik'e yake da k'aramar jakarta ta rataya-wa itama blue. mayafin-tama blue ne, wanda hakan ba k'aramin fitowa da asalin sihirtaccen kyau da tsarin surar da allah ya-bata yayi ba, musamman tsananin farar fatar ta tamkar wacce bata ta'ba shiga rana ba, gashin kanta kuwa abun sha'awa ne ga. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.