Skip to content

Haidar Kam zamu iya cewa Gatan da yake Samu gata ne ba zai fàdu ba Domin kuww masu raino biyu balaraben ya dauka ana kulawa da shi da yayi kuka kuwa da gudun sa yake isowa ya karbe shi Yana tambayar nanin me akayi mishi ? Wacce kuwa ta kuskure ko da kuwa da matse shi ne zataji tijara karshe Kuma ya Kore ta . Don Haka sakina dai sai ta Zama Yar kallo a komai akayiwa haidar ba daidai bane sai shine kawai ya iya

Yaro ya fara wayo gatan shi ya Kara yawa Domin kuww baya laifi ko da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.