Skip to content

Matar ta taho da sauri tana kuka tana Fadin

"Inna lillahi wa Inna ilaihir Raju un ya banke min tsoho na dama ba lafiya ba rigima irin ta tsoho ta fito da shi yau din Nan ya Tashi daga zazzabi ashe azal ke Kira n shi.

Ta kutso dandazon mutanen da suka rufu akan tsohon Wanda yake kwance warwas a Kan titin . Kwanciyar da ke nuna ya bugu matuka Gaya Domin kuwa in Banda jini Babu abinda yske fita a jikin tsohon.....

Matar ta Kara fasa kuka tana Fadin...

"Inna lillahi wa Inna ilaihir Raju un shikenan Wanda ya Kade. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.