Skip to content

Wuri ya hargitse sakamakon ta asar da ashanty tayiwa Kareena wacce take bankwana da Duniya.

Da gudu me gayya me aiki HAIDAR ya kwashi Kareena dake Shirin tafiya hutunyajin aikin Rayuwa suka fice zuwa Asibiti shi da abokinshi hero.

Case ya Zama an nemi hukuma ta Shiga ciki .

Kawar Kareena ce ta Kira wayar mahaifiyar Kareena ta sanar mata abinda yake faruwa na lumawa yarta fasasshiyar kwalba da Ashanti Tayi...

A rude mahaifiyar Kareena take Jin farida da abinda take fada Mata kasancewar ita Daya kwal da ta mallaka a matsayin ta na minister wacce suke zaune a garin Abuja. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.