Skip to content

Ya kwaso kyawawan jariran Wanda suka kasance Mata ya zubewa tsohuwar Yana hura hanci Yana ci gaba da tsegumin haifa mishi Yaya Mata da MATAR tashi sumayya tayi mishi.

"Yo me ake da taron yuyuyu ? Mata fa ? Haba da Allah wace lalacew ta same Ni da Zan Zama uban yan Mata?

"Daamiji shine daya tamkar da goma Kuma magajin gida. Amma meye amfanin ya mace in ba larura ba? Tsohuwar tabishi da kallon mamaki da na jahilci har da na hauka Duka gaba Daya.....

"Balarabe kace ya mace Bata da amfani?....

"To haj Ina amfanin nata yake? Ni dai ban. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.