Skip to content

Hassana ta dawo daga makarantar poly inda take matakin lavel 100 inda take karantar fannin Shari a wato law.

 Agajiye take kwarai gashi tana son zuwa galadanci wurin hussaina wadda itama take karatu a Jami ar Sai dai ita a Yar adua take nata karatun inda take karantar medicine wato likitanci da har hada

 Magunguna.

 Tana dab da gida ta hango goga tafe da karnukan shi Yana tafe suna biye dashi.goga dai wani kaura ne da ya kware aharkar Sara suka. Yanzu ne zai sharba maka wuka ya yanke ka . kullum Yana dawa Yana farauta shiyasa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.