Wannan fejin dukan shi na Uwata ne Hajiya Saliha Abubakar Abdallah Zaria
Ita kadai ba tare da kowa ba
Ina rokon Allah ya Bata lafiya ya kuma yi Mata alfarma DUNIYA da LAHIRA
Haj hassana abdullahi hunkuyi gaisuwar girmamawa agareki
Haj Jamila MUHD Dan fajo Ubangiji yayi Miki Rahama da gafara yasa kina aljannah
Kaima nafiu salisu jagoran tafa rubutu Ina gaisheka sannu da kokari
Yakarbi takardar sammacin wadda baiyi zaton da gaske Sakina Kara ta shigar ba.
Ga mamakin shi Sai ya Tara's da gaske sammacin ne ta yanko .
Ya dubeta cikin madaukakin mamaki.
"Wai Ashe Sakina da. . .