Skip to content

Haj Jamila MUHD Dan fajo Ubangiji yayi Miki Rahama

Sai masoya wannan Labari na kusa dana nesa godiya me daraja ta Daya

Irin su Haj binta sale Bello Ubangiji ya Kara sutura

Anty Kulsum baffa azare marubuciyar matan kwatas Allah ya biya ki ladar fadakarwa.

Hafsat waziri kema kin nuna kauna ga littafin KA KERE MAZA

 

Anty hajara kema KA KERE MAZA Yana gaishe ki

......... HAIDAR kuka yake sosai akan hukuncin da aka yanke mishi. Wai shi za a Dan dake Kuma ya auri Amira.
Kukan shi ya Kuma harzuka uban shi Wanda ke cike da bakin cikin mutane. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.