Hinde ta dubeshi cike da wani m abinda ya fada Wai ya siyar da kayan dakin sumayya ya rike kudin a matsayyin kudin shi da akayi zaryar zuwa awon ciki. "Ban Gane ka siyar da kayan dakin sumayya ba"? Kai bari fa in gaya maka wallahi karyar kare yace zaiyi gudun ceton Rai A gaban kura. "Wai in tambayeka shin da ciki sumayya tazo gidanka"? "Inace Kaine kayi Mata shi"? "To Ni ba zance komai ba tunda Ni ba nana bace uwar sumayya. "Amma kasani Anzo wurin har za a wuce wurin. "Zaka amsa Kira A kotu inda za a. . .