Ciki d,ai d,aya daya sai da sakina ta zubar da ciki takwas Sakina ta zubar ba tare da sanin me gida balarabe ba,
Wanda a kullum fatan Ubangiji ya kawo mishi haidar yake Yana ta Raba kudi ayi mishi ADDU A Allah ya Aiko mishi da haidar ne inda malaman ke fadar ya baiwa Allah zabi tsakanin mace da namijin mafi alheri dai yace shi Kam namiji dai ko babu alherin Yana so Amma mace duk alherin ta a barta....
(Wa iyazu billah)
Wata kil har da irin hakan yasa Ubangiji ya jarrabe shi da matar da Bata. . .