"Inna lillahi wa Inna ilaihir Raju un" take ta maimaitawa, "yau Ni NA SHIGA UKU lalace "!, Ta fada tana sakin wani marayan kukan ta mayar da kallon ta ga jaririn da yake ta tsala kuka
Tasake idon ta yaron da ta haifa ta dai tabbatar da idonta ba gizo yake Mata ba, kawai sai ta fashe da kuka tamkar dai ace muruwar iyayen ta biyu aka sanar da ita, tayi ta kwala ihu tamkar ana zare Mata Rai,
kukan ta ya hade da kukan abinda ta haifa Wanda ihunta ya firgita, ta Dade tana kwarara ihu, tana gefe dafe da. . .