Skip to content

Marka unguwar zomo ta juyewa Sakina ruwan zafi ta Kai Mata ban daki,"

"kawo yaron in rike Miki kije kiyi wanka", Sakina da har yanzu hawaye ya kasa tsayawa a idonta ta Mika Mata jaririn tana kokarin fita daga dakin zuwa ban dakin marka tace Mata,

"Amma yar Nan ai ko ki Kira gidanku Mana ki sanar haihuwar farko ai sai da me nusarwa", "Amma yanzu muje in nuna Miki yadda Zakiyi in yaso idan kin fito sai ki Kira gida ki sanar a samu Wanda zaizo ya kama Miki",

Marka tayi Mata wankan jego da ganyen runhu, ta Kuma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.